Jump to content

Wq/ha/Chris Abani

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Chris Abani
Chris Abani

Chris Abani(an haife shi a ranar 27 ga watan Disamban shekarar 1966) mawallafi ne dan Najeriya..


Zantuka

[edit | edit source]
  • Ya ce mani, kullum zai zama mai wuya, amma idan zaka rika kuka kullum irin haka, zaka mutu da ciwon zuciya. Ka sani cewa ya isar idan ka san cewa yana da wuya.
    • An ɗauko daga wani dan tsohon soja wanda ya rike hannun sa a gaban idon wata akuya da Abani, ya kashe lokacin yana da shekaru 13.
    • "Chris Abani muses on humanity," dotSUB (13 ga watan Nuwamba, shekara ta 2008).